fadakarwa akan mata


 wanan yana dayadaga cikin kuskuren da mutane keyi suna ganin idan harka auri me kudi kome kyau toh kayi sa'a saidai abin bahaka essintial qualities da ake bukata mutun yalura dasu shine. 


 1,shin wannan mutumin ya kwantamin?

 2,shin yana da addini?

 3,zai iya ciyaddani da halal?

 4,shin yayana zasuyi alfahari dashi amasayin uba?

 5,shin zasu godemin nazabanshi amatsayin baban su?

 6,is he loving and caring?

 7,will always support me?

 8,am i ready to live my whole life with him?


 9,does he respect my family?

if those question are satisfied then you are good to go, bawai idan kin auri mai kudi handsome shine kinyi  sa'aba  pls and pls yan mata take note kucire son duniya aranku  kusan duk mijin dakuka zaba bakan kukadaiba harda yayanku kada azo lokacin da yayan ku zasu fara tuhumarku akan mahaifinsu zakuga ayyi aure ba'ada deba ayyi saki saikiga kinkoma karamar bazawara dan allah yan mata agara.