tabbas rake [sugarcane] nada matukar amfani a rayuwar dan adam, sannan yakan kare garkuwar jiki daga cututtuka da dama, sannan yakan kake garkuwar jiki mutun daga cututtuka, binciken masana ya inganta amfanin rake ga rayuwar dan adam
KADAN DAGA CIKIN AMFANINTA
1 yana kare mutun daga kamuwa damura da ciwan daji da sanyi
2 yana karawa garkuwar jiki karfi
3 yana Kara ruwan jiki musamman gamasu aykin karfi
4 yana taimakawa koda wajan sarrafa fitsari
5 yana kara lafiyar idanu👀,ciki,hanta da zuciya
6 yana gara fata saboda sinadariin glycolic acid dake cikinsa
7 yana karama hakora lapiya amma yanada kyau akuskure baki yayin da akagama shansa saboda acikin baki akwai bacteria wadanda zasu iya amfani da wannan zakin suhaifarwa damutum wata cutar misali (Cari's) ma'ana tsutsar hakori
8 bayada illa gamasu ciwon suga amma kada me type 2 diabetes ya yawaita shansa
9 rake na maganin yunwa dadai muhimman abubuwa
Dafatan za'ayita shan rake
Social Plugin